Wednesday, April 8, 2026
HomeLabaraiNan gaba kaɗan za a ƙara kudin kira, data da sms -...

Nan gaba kaɗan za a ƙara kudin kira, data da sms – Gwamnatin Nijeriya

Gwamnatin Nijeriya ta ce dole ne a kara kudin amfani da layin sadarwa na kasar domin bunkasa bangaren da kuma hannayen jari da aka zuba.
Sai dai gwamnatin ta ce karin da za a yi ba zai kai kashi 100 ba kamar yadda kamfunna ke bukata.
Ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani Dr Bosun Tijani ne, ya bayyana hakan a Abuja, jim kadan bayan wata ganawa da masu ruwa da tsaki kan harkokin sadarwa.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata