DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsAbba Kabir

Abba Kabir

Gwamnan Kano, Abba Kabir zai koma jam’iyyar APC a ranar Litinin – Sanusi Bature Dawakin Tofa

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai koma jam’iyyar APC a hukumance ranar Litinin, 26 ga Janairu 2026, bayan murabus dinsa daga NNPP...

Idan Gwamna Abba ya koma APC, shi ne mutum na farko da za mu fara yankar wa katin jam’iyyar – APC a jihar Kano

Jam’iyyar APC a jihar Kano ta bayyana cewa tana maraba da Gwamna Abba Kabir Yusuf bayan ficewarsa daga NNPP, tana mai nuna fatan zai...

Ba zan cefanar da akidar siyasata kan wata bukatar kashin kai ba – Dr Rab’iu Musa Kwankwaso

Madugun darikar Kwankwasiyya, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce ba zai taba yin sulhu da akidunsa domin wata riba ta kansa ba, yana mai...

Ganganci da gazawa suka sa gwamnatin Kano ke kira a kama ni – Ganduje

Tsohon Gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya maida martani kan kiran da gwamnatin Kano ta yi na a kama shi, yana cewa wannan...

Duk da kiran da gwamnan Kano ya yi na a cire ni, har yanzu akwai kyakkyawar alaka tsakanina da shi – Kwamaishinan ‘yan sandan...

Kwamishinan ‘yan sanda na Jihar Kano, Ibrahim Adamu Bakori, ya bayyana cewa duk da kira da Gwamna jihar, Abba Kabir Yusuf ya yi ga...

Most Popular

spot_img