DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsBauchi

Bauchi

Gwamnatin Bauchi ta dakatar da wasu manyan ma’aikatan gwamnati a jihar

Hukumar Kula da Ma’aikatan Gwamnati ta Jihar Bauchi ta dauki matakin ladabtar da wasu manyan ma’aikata huɗu saboda gagarumin cin amanar aiki a yayin...

Muna so a ba mu damar kafa karin kananan hukumomi – Gwamnatin Bauchi

Gwamnatin jihar Bauchi ta mika bukatar neman a bata damar kirkirar sabbin kananan hukumomi 29 a jihar. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa mataimakin magatakardar...

Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad ya nada yayansa a matsayin Sarkin Duguri

Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya naɗa yayansa, Alhaji Adamu Mohammed, a matsayin sarkin sabon masarautar Duguri da aka ƙirƙira a jihar. Sakataren gwamnatin Jiha,...

Sanata mai wakiltar Bauchi ta Arewa, Kaila Samaila, ya bar jam’iyyar PDP ya koma APC

Jaridar Punch ta ruwaito cewa, Sanata Samaila ya sanar da hakan ne cikin wata wasika da ya aike wa shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill...

‘Yan sanda sun kama mutumin da ake zargi da keta haddin ‘agolarsa’ a Bauchi

Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi sun samu nasarar dakile wani yunkurin kai hari da matasa suka shirya yi wa wani mutum mai shekaru...

Most Popular

spot_img