Majalisar dattawan Nijeriya ta bayyana cewa za ta gana da shugaba Tinubu da bangaren zartarwa domin tattauna batun rikicin diflomasiyya da kalaman shugaban Amurka...
Tsohon gwamnan Jihar Kano, kuma Madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana damuwarsa kan yadda Shugaban Amurka Donald Trump ke ta yin maganganu...
Biyo bayan barazanar da shugaban Amurka, Donald Trump ya yi na ɗaukar matakin soja kan zargin cin zarafin Kiristoci a Nijeriya, gwamnatin Nijeriya ta...
Wani lauya kuma tsohon mai ba da shawara ga shugaban kasa, Chief Okoi Obono-Obla, ya zargi Shugaban Amurka Donald Trump da wasu bangarorin gwamnatin...
Gwamnatin Nijeriya ta musanta maganganun shugaban Amurka, Donald Trump, da ke cewa ana yawan kisan Kiristoci a Nijeriya tare da kiranta “kasa mai matsalar...