DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsGGCSS Maga

GGCSS Maga

Gwamnan jihar Kebbi ya gana da shugaba Tinubu bayan ceto daliban da aka sace a jihar Kebbi

Shugaba Bola Tinubu ya karɓi Gwamnan Kebbi, Nasir Idris, a fadar shugaban Nijeriya Abuja, inda suka tattauna kan ayyukan tsaro a Arewa maso Yamma...

Babban hafsan sojin kasa ya umurci sojoji da su tsaurara wajen ganin sun ceto dalibai mata da aka sace a jihar Kebbi

Babban hafsan rundunar sojin kasa, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya umarci dakarun Operation Fansan Yamma da su matsa kaimi wajen ceto daliban GGCSS Maga...

Jami’an tsaro sun kaddamar da shirin ceto daliban da aka sace a jihar Kebbi

’Yan sanda da sojoji sun kaddamar da bincike da aikin ceto domin kubutar da dalibai 25 da aka sace daga makarantar ’Yan Mata ta...

Most Popular

spot_img