DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsGoodluck Jonathan

Goodluck Jonathan

Gwamnatin jihar Bayelsa ta umurci binciken gawar mataimakin gwamnnan domin gano musabbabin mutuwar fuju’arsa

Gwamnan Jihar Bayelsa, Sanata Douye Diri, ya bayar da umarnin a gudanar da bincike (autopsy) kan gawar marigayi mataimakinsa, Sanata Lawrence Ewhrudjakpo, domin gano...

Akwai yiwuwar hambararren shugaban kasar Guinea Bissau ya kitsa juyin mulkin da aka yi masa gudun faduwa zabe – Jonathan

Tsohon Shugaban Nijeriya, Goodluck Jonathan, ya ce abin da ya faru a Guinea-Bissau ba juyin mulki na gaske ba ne, illa dabara da Shugaba...

Juyin mulkin Guinea Bissau ya fi mini ciwo fiye da shan kaye a zaben 2015 – Jonathan

Tsohon Shugaban Nijeriya, Goodluck Jonathan ya bayyana cewa juyin mulkin da ya faru a Guinea Bissau ya fi masa ciwo fiye da lokacin da...

Jonathan na kara fuskantar matsin lamba domin janye kudirin tsayawarsa takarar shugaban kasa a 2027

Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan na fuskantar matsin lamba daga manyan jiga-jigai na yankin Niger Delta da ke ƙoƙarin ganin ya janye kudirin sake...

Majalisar wakilan Nijeriya za ta binciki bashin Dala miliyan 460 da aka karbo daga China lokacin mulkin Jonathan domin sanya CCTV a Abuja

Majalisar Wakilan Nijeriya ta amince da gudanar da bincike kan rancen dala miliyan 460 da gwamnatin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ta karɓa daga...

Most Popular

spot_img