DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsHaraji

Haraji

Sabuwar dokar haraji a jamhuriyar Nijar ta haifar da cece-kuce

Sabuwar dokar haraji a Nijar ta fara yamutsa hazo tare da barin baya da kura. Batun cire harajin da ya kama daga kaso daya zuwa...

Babu haraji ga kudin da ke ajiye a asusun banki- Shugaban cibiyar kwararrun haraji ta Nijeriya

Shugaban Cibiyar Kwararrun Haraji ta Nijeriya reshen Abuja, Ben Enamudu, ya bayyana cewa babu wani haraji da ake karɓa kan kuɗin da ke cikin...

Majalisar wakilan Nijeriya ta umarci a duba tare da sake fitar da dokokin haraji

Majalisar Wakilai a Nijeriya ta ce ta fara duba dokokin gyaran haraji bayan korafe-korafen jama’a da zargin an sauya wasu sassan dokokin da aka...

Ana ci gaba da matsa lamba kan batun dokar haraji da za ta fara aiki a sabuwar shekarar 2026 a Nijeriya

Ana ci gaba da samun matsin lamba daga ’yan Majalisa, jam’iyyun adawa da kungiyoyin fararen hula da a dakatar da aiwatar da sabbin dokokin...

Most Popular

spot_img