Gwamnatin jihar Kebbi ta rufe dukkan makarantun sakandare na gwamnati da masu zaman kansu a fadin jihar saboda karuwar barazanar tsaro.
Hakan ya shafi manyan...
Gwamnatin jihar Kebbi ta bukaci al’umma su tsananta addu’o’i domin ceto ɗaliban GGCSS Maga da ’yan ta’adda suka sace, kamar yadda kwamishinan harkokin addini,...
Gwamnonin jam’iyyar APC sun gudanar da taron sirri a daren Alhamis a gidan gwamnatin jihar Kebbi, da ke Birnin Kebbi.
Rahotanni sun bayyana cewa taron...