Shugaban kasar China, Xi Jinping, ya taya shugaban Kamaru, Paul Biya, murnar sake lashe zaben shugabancin kasa, yana mai jaddada karfafa dangantaka mai karfi...
Madugun adawar Kamaru, Issa Tchiroma Bakary, wanda ya kalubalanci nasarar Paul Biya, yana iya kasancewa yana a Nijeriya kamar yadda Africa Intelligence ta ce,...
Wasu ’yan majalisar dokokin Amurka tara sun rubuta wa sakataren harkokin wajen kasar, Marco Rubio, suna nuna damuwa kan tashin hankali, kisa, da kama...