Gwamnatin jihar Bauchi ta mika bukatar neman a bata damar kirkirar sabbin kananan hukumomi 29 a jihar.
Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa mataimakin magatakardar...
Majalisar dokokin tarayyar Nijeriya ta fara tattauna yiwuwar kirkirar sabbin jihohi 55 da kananan hukumomi 278 a fadin kasar.
Wannan na kunshe ne cikin wata...