DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsKasafin kudi

Kasafin kudi

Kasafin kudin Shugaba Tinubu na 2026 tarkon bashi ne ba gyara ba – Jam’iyyar ADC

Jam’iyyar ADC ta soki kudirin kasafin kuɗin shekarar 2026 da Shugaba Bola Tinubu ya gabatar, tana mai cewa kasafin tarkon bashi ne da aka...

Gwamnan Legas zai gabatar da Naira tiriliyan 4.2 a matsayin kasafin kudin 2026

Gwamnan Legas Babajide Sanwo-Olu ya shirya gabatar da Naira tiriliyan 4.2 a matsayin kasafin kudin jihar na shekarar 2026. Jaridar Punch ta ruwaito yadda majalisar...

Tinubu ya nemi amincewar majalisa da ciyo bashin fiye da Naira tiriliyan daya

Shugaban Nijeriya, Bola Tinubu ya nemi amincewar majalisar dattawa don karbo rancen Naira tiriliyan 1.15 daga kasuwar cikin gida domin cike gibin kasafin kuÉ—in...

Gwamnan Katsina Radda ya gabatar da kasafin 2026 na Naira biliyan 897

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya gabatar da kasafin kudin jihar na shekarar 2026 wanda ya kai Naira biliyan 897.8 a zauren...

Gwamnatin jihar Sokoto ta kaddamar da taron jin ra’ayoyin jama’a kan kasafin kudin 2026

Gwamnatin Jihar Sakkwato ta kaddamar da tarukan jin ra’ayoyin jama’a a mazabu uku na jihar domin shirin kasafin kudin 2026. Jaridar Punch ta ruwaito cewa,...

Most Popular

spot_img