Fira-ministar kasar Italiya, Giorgia Meloni, ta bukaci gwamnatin Nijeriya ta kara tsaurara matakan tsaro domin kare Kiristoci a sassa daban-daban na Nijeriya.
A wata sanarwa...
Jagoran Katolika, Pope Leo XIV, ya saka Najeriya cikin jerin kasashen da Kiristoci ke fuskantar tsangwama, tare da Bangladesh, Sudan, Mozambique, da wasu ƙasashe.
Leo...
ĆŠan majalisar Amurka Riley Moore ya zargi gwamnatin Nijeriya da gazawa wajen kare Kiristoci duk da biliyoyin dalolin tallafin tsaro da take samu daga...
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS ta fitar da sanarwa mai dauke da watsi kan zargin cewa hare-haren ta’addanci da ke ƙaruwa...
Babban hafsan tsaron Nijeriya Janar Olufemi Oluyede ya karyata ikirarin cewa ana zaluntar Kiristoci a Nijeriya, inda ya ce babbar matsalar Nijeriya ita ce...
Wani lauya kuma tsohon mai ba da shawara ga shugaban kasa, Chief Okoi Obono-Obla, ya zargi Shugaban Amurka Donald Trump da wasu bangarorin gwamnatin...