‘Yan kwangila sun girke akwatin gawa a kofar shiga ofishin ma’aikatar kudin Nijeriya da ke Abuja.
‘Yan kwangilar, karkashin inuwar kungiyarsu ta 'yan asalin Nijeriya...
Tsohon dan majalisar dattawan Nijeriya da ya wakilci Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya nuna bukatar samun ƙwararren shugaba da zai jagoranci ma'aikatar...