Ministan ayyuka na NIjeriya David Umahi ya yi alkawarin sauka daga mukaminsa muddin aikin titin Abuja-Kaduna-Kano bai fito da inganci ba.
Umahi ya bayyana haka...
Majalisar Dattawan Nijeriya ta tabbatar da Bernard Doro a matsayin sabon minista, bayan tattaunawa da shi da ta ɗauki kusan mintuna 30.
Gidan talabijin na...