DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsNijar

Nijar

Hukumomin kasar Nijar sun sake kama shugaban RTS da wasu ‘yan jaridu uku

'Yan jaridu hudu ne da suka hada da shugaban gidan rediyo da talabijin sarauniya, kuma wakilin sashen Faransanci na RFI, Moussa Kaka hukumomin Nijar...

Nijar da Chadi na son karfafa dangantakarsu

Kasashen Nijar da Chadi sun kammala wani taron hadin gwiwa na kwanaki biyu da suka gudanar a birnin N'djamena na kasar Chadi karkashin jagorancin...

Hukumar NEMA ta karbi ‘yan Nijeriya 150 da suka makale a Nijar

Hukumar ba da agajin gaggawa ta Nijeriya NEMA ta bayyana karbar 'yan kasar 150 da suka makale a kasar Nijar. Bayanin na kunshe ne cikin...

Gwamnatin Nijar ta kaddamar da sabon ofishin kamfanin shinkafar gida

Ministan kasuwancin jamhuriyar Nijar, Malam Abdoulaye Seydou ya jagoranci kaddamar da sabon ofishin kamfanin shinkafar gida a babban birnin Yamai a ranar Litinin 13...

Jami’an tsaron Nijar sun hallaka ‘yan ta’adda kusan 200 a jihar Tillaberi

Rundunar tsaron sama ta Nijar ta yi ruwan wuta ga wani gungun 'yan ta'adda a lokacin da suke wani taron tattauna shirin yiwuwar kai...

An tafi da ‘yan jaridar Nijar zuwa Yamai bayan kama su da sojin mulkin kasar suka yi

Hukumomin mulkin sojan Nijar sun tusa kewar 'yan jaridar uku na Radio Sahara da suka kama a Agadez zuwa babban birnin Yamai. Jami'an tsaron Gendarmerie...

Akalla Mahajjatan Nijar 700 sun isa kasa mai tsarki

A ranar Talatar nan 13 ga watan Mayun 2025, rukuni biyu na farko na maniyyatan Nijar ya tashi zuwa kasa mai tsarki dauke da...

Zafin kishi ya sa miji ya yi ajalin tsohuwar matarsa a Nijar

Zafin kishi ya sa wani magidanci ya kashe tsohuwar matarsa kuma ya kashe kansa bayan an daura mata aure da wani mijin na daban...

Most Popular

spot_img