DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsPaul Biya

Paul Biya

Shugaba kasar China Xi Jinping ya taya Paul Biya murnar nasarar zabe a Kamaru

Shugaban kasar China, Xi Jinping, ya taya shugaban Kamaru, Paul Biya, murnar sake lashe zaben shugabancin kasa, yana mai jaddada karfafa dangantaka mai karfi...

Akwai yiwuwar madugun adawar Kamaru Isa Tchiroma yana Nijeriya ya boye – Rahotanni

Madugun adawar Kamaru, Issa Tchiroma Bakary, wanda ya kalubalanci nasarar Paul Biya, yana iya kasancewa yana a Nijeriya kamar yadda Africa Intelligence ta ce,...

’Yan Majalisar Amurka 9 sun bukaci Amurka ta dauki mataki kan rikicin zaben Kamaru

Wasu ’yan majalisar dokokin Amurka tara sun rubuta wa sakataren harkokin wajen kasar, Marco Rubio, suna nuna damuwa kan tashin hankali, kisa, da kama...

Madugun adawar siyasa a kasar Kamaru na samun nasara a wuraren da Paul Biya ke da karfi a zaben da ke gudana a kasar

Sakamakon da ya fara shigowa daga zaben shugaban kasa na Kamaru ya nuna cewa dan takarar adawa, Issa Tchiroma Bakary, na samun nasara a...

Most Popular

spot_img