DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsRabiu Musa Kwankwaso

Rabiu Musa Kwankwaso

NNPP ta bukaci Fadar Shugaban Nijeriya ta wanke Kwankwaso daga zargin tallafa wa ta’addanci

Jam’iyyar NNPP reshen Kano ta bukaci Fadar Shugaban Nijeriya da Ofishin Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro (NSA) su fito su wanke jagoranta...

Tabarbarewar tsaro ba ta da alaka da gazawar jami’an tsaro sai dai siyasantar da matsalar – Rabi’u Kwankwaso

Jagoran Kwankwasiyya kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce tabarbarewar tsaro a Nijeriya ba gazawar...

APC a Kano ta caccaki Kwankwaso kan kalamansa na sa ido ga INEC gabanin zaben 2027

Jam’iyyar APC a Jihar Kano ta yi watsi da kalaman Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ɗan takarar shugaban ƙasa na NNPP a zaɓen 2023, inda...

Taimako Nijeriya ke buƙata daga Amurka wajen yaki da matsalar tsaro ba tsoratar da ita ba – Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso

Tsohon gwamnan Jihar Kano, kuma Madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana damuwarsa kan yadda Shugaban Amurka Donald Trump ke ta yin maganganu...

Ba ni ke tsoma baki a gwamnatin Kano ko raba kwangiloli ba – Rabi’u Musa Kwankwaso

Jagoran jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya karyata zargin da ake yi masa na tsoma baki a harkokin...

Kwankwaso ba dan NNPP bane tun 2023, in ji shugaban jam’iyyar na kasa

Shugaban jam’iyyar NNPP na kasa, Dr. Agbo Gilbert Major, ya bayyana cewa Rabi’u Musa Kwankwaso, jagoran tafiyar Kwankwasiyya, ba halastaccen da jam’iyyar ne ba. Yayin...

Kai ne babban ‘butulu’, sakon NNPP ga Kwankwaso in ji jaridar Punch

Jam’iyyar NNPP ta soki Engr Rabiu Kwankwaso bisa kiran wasu ‘yan Kwankwassiyya da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC da sun yi butulci, jam'iyyar...

Most Popular

spot_img