DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsShehu Sani

Shehu Sani

Shehu Sani ya karyata El-Rufai kan batun bacewar Dadiyata

Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Comrade Shehu Sani, ya karyata ikirarin tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, cewa Abubakar Idris wanda aka fi sani...

Shehu Sani ya yi watsi da zargin Amurka kan su Kwankwaso

Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa akwai bukatar 'yan majalisar Amurka su sake yin bincike kan zargin...

Ma’aikatar tsaron Nijeriya na bukatar ƙwararren shugaba – Shehu Sani

Tsohon dan majalisar dattawan Nijeriya da ya wakilci Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya nuna bukatar samun ƙwararren shugaba da zai jagoranci ma'aikatar...

Shehu Sani ya shawarci ’yan Nijeriya da aka soke musu biza da su komo gida kafin a kama su a Amurka

Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya shawarci ’yan Nijeriya da sauran ’yan Afirka da aka soke musu biza a Amurka su gaggauta...

Harin da magoya bayan Kano Pillars suka kai ma 3SC abin Allah-wadai ne – Shehu Sani

Tsohon Sanata a Nijeriya, Shehu Sani, ya yi Allah-wadai da rikicin da magoya bayan Kano Pillars suka tafka bayan wasan NPFL da Shooting Stars...

Most Popular

spot_img