DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsTaraba

Taraba

Sojojin Nijeriya sun kama wani da ake zargi da satar mutane inda yake neman kudin fansa Naira miliyan 20 a jihar Taraba

Sojojin birget na 6 na rundunar sojin Nijeriya sun kama wani da ake zargi da satar mutane mai suna Umar Musa Geyi, a Wukari...

Gwamnan Taraba ya dage komawa APC saboda sace ‘yan makaranta a Kebbi

Gwamnan jihar Taraba Agbu Kefas ya sanar da jinkirta komawarsa jam'iyyar APC sakamakon sace 'yan makaranta da 'yan bindiga suka yi a Kebbi.   Cikin wata...

Sojojin Nijeriya sun kwato shanu 1,000 daga hannun barayin daji a jihar Taraba

Dakarun runduna ta 6 ta sojin Nijeriya na Operation WHIRL STROKE tare da hadin guiwar dakarun aikin SAFE HAVEN, sun kashe ‘yan bindiga biyu...

Most Popular

spot_img