Jam'iyyar PDP mai hamayya a Nijeriya ta bayyana korar ministan birnin Abuja Nyesom Wike da wasu 'ya'yanta daga cikinta.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar na yankin...
Gwamnonin jam’iyyar APC sun gudanar da taron sirri a daren Alhamis a gidan gwamnatin jihar Kebbi, da ke Birnin Kebbi.
Rahotanni sun bayyana cewa taron...