DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsUba Sani

Uba Sani

Zargin El-Rufa’i na biyan ‘yan bindiga Naira biliyan daya ba gaskiya ba ne – Gwamnatin Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta musanta zargin da tsohon gwamna jihar, Nasir El-Rufa’i ya yi a Channels TV cewa gwamnatin Uba Sani ta biya ’yan...

Gwamnan Kaduna ya yi sabbin nade-nade 34 a jihar

Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya amince da nadin jami’ai 34 tun daga kwamitoci, hukumomi, da mukaman shawara daban-daban a fadin jihar domin...

Kaso 95 cikin 100 na jihar Kaduna ‘yan APC ne – Uba Sani

Jam’iyyar APC a jihar Kaduna ta karɓi sabbin mambobi, ciki har da ’yan majalisar wakilai guda biyar da kuma ’yan majalisar dokokin jihar Kaduna...

Gwamnan Kaduna ya halarci zaman majalisar wakilai yayin da ‘yan majalisar PDP 3 daga Jihar suka koma APC

Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya halarci zaman majalisar wakilan tarayya a ranar Talata domin shaida sauya shekar wasu ‘yan majalisar jam’iyyar PDP uku...

Matakan da Shugaba Tinubu ke dauka sun taimaka wajen rage talauci a Arewacin Nijeriya – Gwamna Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani ya bayyana cewa babu wata gwamnati a tarihin Nijeriya da ta zuba jari a harkar noma kamar yadda...

Most Popular

spot_img