DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsUNICEF

UNICEF

Amurka ta ba da tallafin Dala miliyan 5 domin ceto yara masu fama da tamowa a Nijeriya

Kasar Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 5 ga asusun kula da yara na majalisar dinkin duniya (UNICEF) domin kai agajin gaggawa ga...

Kaso 75 cikin 100 na yara a jihar Katsina na fuskantar matsanancin talauci – UNICEF

Asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya (UNICEF) ya bayyana cewa sama da kashi 75 cikin 100 na yara a jihar Katsina...

Kashi 8 cikin 100 na ‘yan Nijeriya ne kawai ke iya wanke hannu yadda ya kamata a cewar UNICEF

Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce kaso 92 cikin 100 na 'yan Nijeriya ba sa iya wanke hannu yadda...

UNICEF na kokarin yi wa yara milyan 4.8 rigakafin kyanda da shan inna a jihar Katsina

Asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ya kaddamar da sabon shirin rigakafi a Nijeriya domin yakar sabon nau'in cutar kyanda...

Wafaa Saeed Abdelatef ta zama babbar jami’ar asusun UNICEF a Nijeriya

Asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ya sanar da Ms. Wafaa Saeed Abdelatef a matsayin wakiliyar asusuna Najeriya. Kafin ta...

Most Popular

spot_img