DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsWakilai

Wakilai

Majalisar dokokin Nijeriya na shirin sauya ranar zaben 2027 zuwa 13 ga watan Fabarairu – Punch

Majalisar Dokokin Nijeriya ta sanar da cewa za ta yi zama na gaggawa a ranar Talata, 17 ga Fabrairu, 2026, domin duba yiwuwar sauya...

Majalisar wakilan Nijeriya ta katse zamanta na ranar Talata saboda muhawara kan kasafin kudin 2026

Majalisar wakilan Nijeriya ta katse zamanta na ranar Talata sakamakon zazzafar muhawara kan kasafin kudin 2026 Jaridar Punch ta ruwaito cewa ba a samu gabatar...

Most Popular

spot_img