DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnatin Taraba ta haramta zirga-zirgar babura

-

Gwamnatin jahar Taraba ta haramta amfani da babura kowane iri a cikin babban birnin jihar daga karfe 8:00 na dare zuwa 6:00 na safe.

Google search engine

A sanarwar da ta fito bayan taron kwamitin harkokin tsaro da gwamna Agbu Kefas ya naɗa ta ce an ɗau Matakin ne a kokarin  kawar da ayyukan bata gari a fadin jahar baki daya.

A yan makwanni da suka gabata anyi wa wani ma’aikacin gwamnati kisan gilla ta amfani da babur kamar yadda Jaridar Premium Times ta ruwaito.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tilas aka min na amince ni na kafa gidan rediyon Biyafara -Nnamdi Kanu

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta amince da bidiyo uku, ciki har da wanda ke nuna shugaban haramtacciyar ƙungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, na duba...

Majalisar Dattawa ta tabbatar da kasafin Naira tiriliyan 1.8 na FCT na 2025

Majalisar Dattawa ta amince da kasafin kuɗi na Naira tiriliyan 1.8 na shekarar 2025 ga Hukumar Gudanarwar Birnin Tarayya (FCTA). Wannan ya biyo bayan gabatar...

Mafi Shahara