DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Tinubu na son a sulhunta tsakanin Kwankwaso da Ganduje

-

Ganduje da Kwankwaso 

Shugaba Tinubu ya fara yunkurin sasanta jagoran jam’iyyar NNPP na kasa, Rabi’u Kwankwaso da kuma shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje.

A cewar jaridar Daily Trust wasu majiyoyi sun tabbatar mata a jiya Litinin cewa Tinubu ya bayyana aniyarsa ga shugabannin biyu na su sasanta kansu.

Google search engine

Wasu majiyoyi na kusa da Ganduje sun tabbatar da cewa Tinubu ya bukaci shugaban jam’iyyar da ya gana da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a Kano ranar Alhamis mai zuwa, tn are da fara aikin hadin kai a tsakaninsu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Shugaba Tinubu ya tura bukatar sake cin bashin Dala Biliyan 21.5 da Naira Biliyan 758 ga majalisar dokoki

Majalisar dokokin Nijeriya ta ce ta karbi bukatar shugaban kasa Bola Tinubu ta neman sahalewa don cin rancen dala biliyan 21.5 daga waje da kuma...

An sa dokar biyan haraji ga duk wanda zai saurari rediyo cikin mota a kasar Zimbabwe

Shugaban kasar Zimbabwe, Emmerson Mnangagwa, ya rattaba hannu kan wata doka da za ta sa duk masu ababen hawa a kasar su sayi lasisin sanya...

Mafi Shahara