DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ana yunkurin mayar da Aminu Ado Bayero bisa karagarsa a Kano

-

Ana zargin dawo da Aminu Ado Bayero cikin Masarautar Kano da sanyin safiyar Asabar din nan bayan tube rawaninsa da aka yi aka mayar wa da Muhammad Sanusi
Wata majiya daga filin jirgin sama na Malam Aminu Kano ta shaida wa jaridar Daily Nigerian cewa an jibge jami’an tsaro masu tarin yawa da za su tsare lafiyar tsohon Sarkin na Kano Aminu Ado Bayero  a fadar sarkin Kano da aka kudiri aniyar mayar da shi.
Jaridar ta wallafa cewa shi ma sabon Sarkin na Kano Muhammd Sanusi ya yi gaggawa tarewa a fadar don dakile yunkurin dawo da tsohon sarki Aminu. Ana dai zargin Gwamnatin tarayya da hannu a kitsa kokarin dawo da tsohon sarki Aminu kamar yadda Daily Nigerian ta ba da labari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tattalin arzikin Najeriya zai bunkasa daga 2025 zuwa 2026 – IMF

Asusun Lamuni na Duniya (IMF) ya sabunta hasashensa kan ci gaban tattalin arzikin Najeriya, inda ya ce zai kai kashi 3.4 cikin 100 a shekarar...

Yan kasuwar mai sun sauke farashin man fetur kasa da yadda Dagote ke sayarwa

Wasu masu shigo da man fetur daga ƙasashen waje sun fara sayar da shi a ƙasa da Naira 860 kowace lita, lamarin da ya sauka...

Mafi Shahara