DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Betta Edu ba za ta kara samun dama ba a gwamnatin shugaba Tinubu – Onanuga

-

 

Google search engine

Mai magana da yawun shugaban Nijeriya, Bayo Onanuga ya kawar da yiwuwar dawo da tsohuwar ministar harkokin jin kai da kula da bala’o’i, Betta Edu cikin jerin ministoci shugaba Bola Tinubu.

Onanuga ya ce Tsohuwar ministar Betta edu ba za ta sake samun dama ba a gwamnatin shugaba Tinubu, ta tafi kenan. 

An dakatar da Edu ne a ranar 8 ga watan Janairun shekarar nan biyo bayan wani zargin badakalar wasu kudade a ma’aikatar da take jagoranci. 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tankiya tsakanin Nijer da Benin ta sa kasashen rufe ofisoshin jakadancin juna

Kasashen Benin da Niger sun kori jami’an diflomasiyyar juna a wani mataki na ramuwar gayya, bayan shafe kusan shekara biyu ana takun-saka a tsakaninsu, a...

‘Yan bindiga sun yi ajalin mutane fiye da 30 a jihar Neja

Aƙalla mutane 30, ciki har da mata, sun rasu bayan da ‘yan bindiga suka kai hari Kasuwan Daji da ke ƙauyen Demo, Borgu LGA a...

Mafi Shahara