DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnatin Nijeriya za ta yi kidayar jama’a a shekara mai zuwa

-

Shugaban hukumar kidayar jama’a ta kasa Nasir Isa Kwarra, ya bayyana cewa za a gudanar da aikin kidayar jama’a a cikin shekara ta 2025.
Kwarra ya bayyana haka ne a wurin taron bita da aka gudanar a Abuja, kan babban taron kasa da kasa na yawan jama’a da ya gudana a Nairobin ƙasar Kenya.
Idan za a iya tunawa, gwamnatin da ta gabata ce ta dakatar da aikin kidayar jama’a wanda aka tsara yi a shekarar 2023.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tankiya tsakanin Nijer da Benin ta sa kasashen rufe ofisoshin jakadancin juna

Kasashen Benin da Niger sun kori jami’an diflomasiyyar juna a wani mataki na ramuwar gayya, bayan shafe kusan shekara biyu ana takun-saka a tsakaninsu, a...

‘Yan bindiga sun yi ajalin mutane fiye da 30 a jihar Neja

Aƙalla mutane 30, ciki har da mata, sun rasu bayan da ‘yan bindiga suka kai hari Kasuwan Daji da ke ƙauyen Demo, Borgu LGA a...

Mafi Shahara