DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya amince a sauya sunan jami’ar Abuja zuwa jami’ar Yakubu Gowon

-

Majalisar zartarwa ta Nijeriya ta amince da sauya sunan jami’ar Abuja zuwa jami’ar Yakubu Gawon.
Ministan yada labarai Muhammed Idris ne ya bayyana hakan bayan zaman majalisar da Shugaba Tinubu ya jagoranta.
Ministan ya ce wannan wani mataki ne na girmama tsohon shugaban kasar Yakubu Gowon, kuma za a tura zuwa majalisar dokoki domin tabbatarwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tankiya tsakanin Nijer da Benin ta sa kasashen rufe ofisoshin jakadancin juna

Kasashen Benin da Niger sun kori jami’an diflomasiyyar juna a wani mataki na ramuwar gayya, bayan shafe kusan shekara biyu ana takun-saka a tsakaninsu, a...

‘Yan bindiga sun yi ajalin mutane fiye da 30 a jihar Neja

Aƙalla mutane 30, ciki har da mata, sun rasu bayan da ‘yan bindiga suka kai hari Kasuwan Daji da ke ƙauyen Demo, Borgu LGA a...

Mafi Shahara