DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Shugaba Bola Tinubu ya isa Lagos domin yin hutun Kirsimeti da na sabuwar shekara

-

Bola Tinubu 

Kafin ya bar Abuja, shugaba Bola Tinubu ya gabatar da kudurin kasafin kudin shekarar 2025 ga ‘yan majalisar dokokin kasar

Google search engine

A cewar wata sanarwa da mai taimaka masa na musamman kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga, ya fitar, shugaban ya samu tarba daga gwamnan jihar, Babajide Sanwo-Olu da mataimakin gwamna Obafemi Hamzat, da kuma yan majalisar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

NAHCON ta gargadi maniyyata Hajjin 2026 na Nijeriya kan yin rijista da wuri

By Fatima Aminu Dabo Hukumar jin daÉ—in alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da jadawalin aikin Hajjin 2026, inda ta bayyana cewa 20 ga Maris, 2026...

Ana ci gaba da neman wata dattijuwa bayan kifewar kwale-kwale dauke da fasinja 11 a Sokoto

An gano gawar wani matashi mai shekara 29 da ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a Jihar Sokoto.Lamarin ya faru...

Mafi Shahara