DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Wayoyi miliyan 25 aka sace a Nijeriya cikin watanni 12 in ji wani rahoto

-

Hukumar Kididdiga a Nijeriya NBS ta fitar da wani rahoto na satar waya sama da miliyan 25 tsakanin watan Maris 2023 da zuwa Afrilu na shekarar 2024.

Google search engine

Rahoton ya nuna cewa kashi bakwai cikin 10 da aka sace ma waya a cikin gida ne ko wuraren taruwar jama’a.

Kashi 10 cikin 100 na mutanen da aka sace masu waya suka kai rahoto ga ‘yan sanda, yayin da kashi 90% suka kasa kai rahoto ga hukuma saboda wasu dalilai na kashin kansu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Hukumar NEMA ta karbi ‘yan Nijeriya 147 da suka makale a Libya

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Nijeriya NEMA ta bayyana karbar 'yan kasar 147 da suka makale a Libya. Cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar...

DCL Hausa ta buɗe damar neman aiki ga Video Editor a Katsina

Kafar yaɗa labarai ta DCL Hausa ta sanar da buɗewar damar neman aiki ga masu ƙwarewa a fannin gyaran bidiyo (Video Editing) domin cike gurbin...

Mafi Shahara