DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Tayoyin motocin fadar shugaban kasa da gina ofisoshi za su lakume naira biliyan 15 kasafin kudin 2025 – Jaridar Punch

-

An ware naira biliyan 15.09 domain sayen tayoyin motocin fadar shugaban kasa da kuma gina ofisoshi na mataimaka da masu baiwa shugaban kasa shawara.
Hakama an ware naira biliyan 5.49 domin gyare-gyare a fadar ta shugaban kasa cikin shekara daya.
Wadannan bayanan dai na kunshe a cikin kasafin kudin shekara ta 2025 da shugaban kasa Bola Tinubu ya gabatar, wanda aka fitar da bayanan ga al’umma a yau Alhamis, inji jaridar Punch.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara