DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ba wuta a wasu yankunan Abuja saboda lalata layin wuta na Shiroro-Katampe da bata gari su ka yi – TCN

-

Wasu sassan babban birnin tarayya Abuja na cikin matsalar rashin wutar lantarki saboda lalata layin wuta 330-kilovolt Shiroro-Katampe da barayi su ka sake yi.
Wani bayani da mai magana da yawun kamfanin samarda lantarki na Nijeriya Ndidi Mbah ya fitar, ya ce wutar ta lalace ne sun da misalin 11:43 na dare.
Mbah ya kara da cewa tuni aka tura jami’ai zuwa wurin da wutar ta lalace domin sauya injimin da aka lalata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Babban layin wutar lantarkin Nijeriya National Grid ya fadi

Babban layin wutar lantarki na ƙasa ya fadi Litinin din nan, lamarin da ya jefa ’yan Nijeriya da dama cikin duhu bayan da manyan tashoshin...

‘Yan bindiga sun kai hari a wani kauye na jihar Kebbi

’Yan bindiga sun kai hari a kauyen Gebbe da ke karamar hukumar Shanga a jihar Kebbi, inda rahotanni ke nuna an rasa rayuka yayin da...

Mafi Shahara