DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Naira biliyan N845b aka ware domin domin aiwatarda mafi karamcin albashi a kasafin kudin 2025 – Jaridar TheNation

-

Gwamnatin tarayya ta ware naira biliyan N845,284,513,819 domin aiwatar da sauye-sauyen mafi karancin albashin 70,000 da a ka yi a bayannan.
Wannan na kunshe ne a cikin kasafin kudin shekara ta 2025 wanda shugaban kasa ya gabatarwa majalisar dokokin kasar a ranar Laraba.
Tuni dai da majalisar dattawa da majalisar wakilai su ka amince kudurin kasafin kudin ya tsallaka zuwa karatu na biyu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tinubu ya gargadi Alkalan Nijeriya da kada su karkata ga cin hanci ko rashin adalci

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga alkalai da sauran ma’aikatan shari’a a Najeriya da su ci gaba da zama masu gaskiya, adalci,...

PDP ta musanta zargin kirƙirar sa hannun Sakataren ta na kasa

Kwamitin zartaswa na Ƙasa na jam’iyyar PDP ya musanta zargin ƙirƙirar sa hannu da Sakataren jam’iyyar na ƙasa, Sanata Samuel Anyanwu, ya yi. Mai magana da...

Mafi Shahara