Friday, March 20, 2026
HomeLabaraiTafiye-tafiye da ciye-ciye da tanɗe-tanɗe na Shugaba Tinubu da Shettima za su...

Tafiye-tafiye da ciye-ciye da tanɗe-tanɗe na Shugaba Tinubu da Shettima za su ci biliyan 9.4

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa Kashin Shettima za su kashe naira biliyan N9.36 domin yin tafiye-tafiye na cikin gida da waje da kuma ciye-ciye da tande-tande a shekara ta 2025.
Wannan na kunshe ne a cikin bayanin kasafin kudin bana da ofishin ministan kasafin kudi da tsare-tsaren tattalin arziki ya fitar.
A cewar jaridar Dailytrust shugaban kasa Bola Tinubu zai kashe naira biliyan N7.44 yayinda mataimakinsa Kashim Shettima zai kashe naira biliyan N1.9.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata