DCL Hausa Radio
Kaitsaye

‘Yan sanda a Kano sun ƙwato wayoyin hannu 415 da aka ƙwace a 2024

-

Rundunar ‘yan sandan jihar kano ta ce cikin shekarar 2024 da muke bankwana da ita ta kama wayoyi guda 415 a hannun masu kwacen waya a fadin jihar.

Google search engine

Kakakin rundunar SP Abdullahi Haruna kiyawa ne ya bayyana hakan ga manema labarai a hedkwatar hukumar a ranar Talata.

Kiyawa ya ce hukumar ‘yan sandan a shirye take ta ci gaba da fatattakar ‘yan daba tare da masu kwacen waya a jihar muddin basu daina ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Nijar da Chadi na son karfafa dangantakarsu

Kasashen Nijar da Chadi sun kammala wani taron hadin gwiwa na kwanaki biyu da suka gudanar a birnin N'djamena na kasar Chadi karkashin jagorancin Firaministocin...

Matsalar Nijeriya ba ta addini ba ce illa rashin shugabanci nagari – Sowore

Dan gwagwarmayar kare hakkin dan’Adam kuma tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore, ya mayar da martani ga kalaman shugaban Amurka, Donald Trump da ya...

Mafi Shahara