DCL Hausa Radio
Kaitsaye

EFCC ta kori jami’anta 27 bisa laifin zamba da rashin da’a

-

Hukumar da ke Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati, EFCC, ta kori jami’anta 27 daga aiki a shekarar 2024 a cewar jaridar Daily Nigerian.

An sallami jami’an ne saboda laifukan da suka shafi ayyukan zamba da kuma rashin da’a. Korar su ta biyo bayan shawarar da kwamitin ladabtar na EFCC ta yi.

Google search engine

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Daga 2026 ₦500,000 kawai ɗan Nijeriya zai iya cira a banki cikin sati ɗaya – CBN

Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya sake fasalin dokokin cire kuɗi daga bankuna kan sabon tsarin da zai fara aiki daga watan Janairun 2026. Babban bankin ya...

Ƴan kwangila sun girke akwatin gawa a ofishin ma’aikatar kuɗin Nijeriya

‘Yan kwangila sun girke akwatin gawa a kofar shiga ofishin ma’aikatar kudin Nijeriya da ke Abuja.   ‘Yan kwangilar, karkashin inuwar kungiyarsu ta 'yan asalin Nijeriya sun...

Mafi Shahara