DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Jami’in tsaron al’umma a Sokoto ya rasu bayan ya harbi kansa bisa kuskure

-

Wani jami’in rundunar tsaron al’umma ta jihar Sokoto da ba a bayyana sunansa ba, ya kashe kansa bayan ya yi harbi bisa kuskure bayan da jami’an tsaron hadin gwiwa su ka ceto mutum 66 da aka yi garkuwa da su.
Farmakin da sojoji su ka jagoranta ya faru ne a dajin Tidibali da ke gabashin Sokoto.
Da yake tabbatar da faruwar lamarin, mai bai wa gwamna shawara kan harkokin tsaro Kanal Ahmed Usman mai ritaya, ya ce jami’in ya rasa ransa ne bayan yin harbi bisa kuskure.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An dage jana’izar marigayi Muhammad Buhari zuwa ranar Talata -Dikko Radda

Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya sanar da shirye-shiryen jana'izar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, wanda ya rasu a ranar Lahadi, 13 ga Yuli,...

Jam’iyyar ADC ta sanar da kwana uku na alhinin rashin tsohon Shugaban Nijeriya, Muhammadu Buhari

Jam’iyyar ADC ta bayyana kwanaki uku na zaman makoki ga mambobinta don girmama marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, wanda ya rasu a ranar Lahadi...

Mafi Shahara