DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Hukumar EFCC ta Nijeriya ta kama ‘yan kasar China 4 da wasu mutum 101 da ake zargi da aikata zambar yanar gizo

-

Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Nijeriya EFCC, sun kama wasu mutum 105 ciki har da ‘yan kasar China 4 da ake zargi da aikata zambar yanar gizo, a wani gida dake yankin Gudu a Abuja.
Sanarwar da kakakin hukumar EFCC Dele Oyewale, ya fitar a yau Juma’a, ta ce wadanda aka kama suna da alaƙa da wasu gungun ‘yan damfara da ke aikata ta’asa a kasashen Turai da wasu sassan duniya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

‘Yan sanda sun kama wata mata a ake zargi da garkuwa da kanta

Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta cafke wata matar aure mai shekaru 26 tare da wani mutum mai shekaru 30, bisa zargin yin garkuwa da...

Fadar mai alfarma sarkin musulmi ta ayyana ranar Litinin a matsayin ranar 1 ga watan Rajab 1447AH

Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da kwamitin ba da shawara kan harkokin addini, tare da haɗin gwiwar kwamitin duban wata suka fitar...

Mafi Shahara