DCL Hausa Radio
Kaitsaye

“Saboda yawan yin maganganuna ne yasa aka kai ni gidan kaso” – Tsohon shugaban Nijeriya Obasanjo

-

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya bayyana yadda aka kai shi gidan yari a lokacin mulkin Janar Sani Abacha shekara ta 1995, saboda yadda yake sharhi akan abubuwan da su ka shafi Nijeriya da kasashen waje.
Obasanjo ya kara da cewa kudirin ceto Nijeriya daga rugujewa ne ya sa ya tsaya takarar shugaban kasa a 1999.
Ya bayyana hakan ne a lokacin wani taro da matasa shugabannin gobe 15 wanda dakin karatunsa ke shiryawa a birnin Abeokuta, jihar Ogun.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tinubu da Kashim Shettima za su sake cin zaɓe tare a 2027 — Gwamna Sule

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana ƙwarin gwiwarsa cewa Shugaba Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima za su sake lashe zaɓen 2027 tare a ƙarƙashin...

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf zai yi nadamar barin mu – Kwankwaso

Jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce yana da tabbacin cewa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, tare da wadanda ke tare da shi, za...

Mafi Shahara