A wata tattaunawa ce ta musamman da kafar yada labaran Vox Africa ministan harkokin wajen kasar Togo Robert Dussey, ya ce kasar sa ba ta fidda ran shiga kungiyar AES ba.
Ministan ya yi ammanar cewa ‘yan kasar za su goyi bayan shiga kungiyar.
Madugun adawar Kamaru, Issa Tchiroma Bakary, wanda ya kalubalanci nasarar Paul Biya, yana iya kasancewa yana a Nijeriya kamar yadda Africa Intelligence ta ce, amma...
Wasu fusatattun matasa a garin Sokupkpan da ke ƙaramar hukumar Edu a jihar Kwara sun hallaka limamin masallacin yankin, Malam Abdullahi Audu, bisa zargin cewa...