DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Babu hannunmu a sulhu da ‘yan ta’adda – Gwamnatin jihar Katsina

-

 

Malam Dikko Umaru Radda

Google search engine

Gwamnatin jihar Katsina ta musanta cewa tana wata tattaunawa domin yin sulhu da ‘yan bindiga.

Kwamishinan yada labarai da al’adu na jihar,Dr Bala Salisu ya bayyana hakan a wata tattaunawa da ya yi da Daily Trust ta wayar tarho inda yace gwamnatin nayin duk mai yuwuwa wajen yakar ‘yan bindiga.

Dr. Bala ya nanata aniyar gwamnatin jihar na karbar duk wani dan bindiga da daya mika wuya tare da yin watsi da fashi da satar mutane.Ya kara da cewa babu wata yarjejeniya da suka kulla kuma babu wani da suka zauna dashi domin yin sulhu,a cewar sa gwamnati ba za ta nemi wani dan ta’adda domin yin sulhu da shi ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tankiya tsakanin Nijer da Benin ta sa kasashen rufe ofisoshin jakadancin juna

Kasashen Benin da Niger sun kori jami’an diflomasiyyar juna a wani mataki na ramuwar gayya, bayan shafe kusan shekara biyu ana takun-saka a tsakaninsu, a...

‘Yan bindiga sun yi ajalin mutane fiye da 30 a jihar Neja

Aƙalla mutane 30, ciki har da mata, sun rasu bayan da ‘yan bindiga suka kai hari Kasuwan Daji da ke ƙauyen Demo, Borgu LGA a...

Mafi Shahara