DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Bani da tabbacin kididdigar yawan marasa aikin yi a Nijeriya – Ministan kwadago Maigari Dingyadi

-

Ministan Kwadago Muhammad Dingyadi

Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, a Nijeriya Muhammadu Dingyadi, ya ce bai da tabbacin kididdigar marasa ayyukan yi a kasar, amma ya sha alwashin ma’aikatarsa ​​za tai kokari wajen magance rashin aikin yi.

Google search engine

Dingyadi ya bayyana haka ne a ranar Litinin yayin da ya bayyana a gaban kwamitin majalisar dattawa mai kula da ayyukan yi da kwadago karkashin jagorancin Sanata Diket Plang.

Ya ce bai kai wata uku a ofishin sa ba, zuwa yanzu bashi da wata kididdiga ta marasa ayyukan yi,amma ma’aikatar na kokari wajen ganin an samu gurabe da samar da damarmaki a fadin kasar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara