DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnatin Nijeriya ta ba da kwangilar sanya wa gidaje, asibitoci, makarantu da ofisoshin gwamnati milyan 3 intanet

-

Gwamnatin Nijeriya ta sanya hannu kan wata yarjejeniya da kamfanin sadarwa WIOCC domin haɗa gidaje miliyan uku da yanar gizo.
Ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani Dr. Bosun Tijani, ne ya bayyana hakan a Abuja.
Yace yarjejeniyar ta dala miliyan 10, za ta tabbatar da cewa an sanya wa gidaje, asibitoci, makarantu da ofisoshin gwamnati milyan 3 intanet.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Ni ne dan siyasa na biyu da aka fi ci wa zarafi a Nijeriya – Nyesom Wike

Ministan Abuja Nyesom Wike ya bayyana cewa shi ne dan siyasa na biyu da aka fi ci wa zarafi a Nijeriya bayan shugaban kasa Bola...

Kwankwaso ya umurci a ba ’ya’yan ’yan majalisar Kano da suka rasu tikitin takarar maye gurbinsu

Jagoran darikar Kwankwasiyya Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya umarci a bai wa 'ya'yan 'yan majalisar dokokin jihar Kano guda biyu da suka rasu damar tsayawa...

Mafi Shahara