DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Tattalin arzikin Nijeriya zai karu da kashi 5.5 – Cibiyar tattalin arziki NESG

-

Cibiyar tattalin arziki ta Nijeriya ta yi hasashen cewa tattalin arzikin kasar zai iya karuwa da kashi 5.5 a ma’aunin GDP idan aka dore da sauye-sauyen tattalin arzikin da ake yi.
Wannan na kunshe a cikin wani kundin hasashe na shekara ta 2025 da cibiyar ta kaddamar.
Shugaban Cibiyar Dr. Olusegun Omisakin, ya ce sun yi amannar idan aka ci gaba da fito wa da tsare-tsaren tattalin arziki Nijeriya za ta samu ci gaba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Hukumar Tarayyar Turai ta yi Allah-wadai da haramta biza da Amurka ta yi wa wasu Turawa

Tarayyar Turai, tare da ƙasashen Faransa da Jamus, sun yi kakkausar suka ga matakin Amurka na haramta biza ga wasu ’yan Turai da ke yaki...

Shugaba Tinubu ya yi kira ga hadin kai da hakuri a tsakanin addinai a cikin sakon taya murnar bikin Kirsimeti

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya yi kira ga ’yan Nijeriya da su rungumi haɗin kai, juriya da zaman lafiya tsakanin mabiya addinai, yana mai cewa...

Mafi Shahara