DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Mutanen daji sun shigo sun yi garkuwa da wasu iyalai a Abuja babban birnin Nijeriya

-

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a Chikakore da ke Kubwa a karamar hukumar Bwari da ke babban birnin tarayya, inda suka yi garkuwa da wani mutum da matarsa da dansa tare da wasu mutane biyu.

Google search engine

Wani mazaunin unguwar ya shaida wa jaridar Daily Trust cewa masu garkuwa da mutanen sun kai kimanin mutun 30 kuma dukkanin su dauke da bindigogi kirar AK-47, inda suka nufi gidan wani mai suna Adefija Micheal Akinropo, wanda aka yi garkuwa da shi tare da iyalansa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara