DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ma’aikatar tarayya ta Nijeriya ta buɗe shafin ɗaukar ma’aikata a fadin ƙasar

-

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP a zaben 2023 Peter Obi, ya yi watsi da yunkurin wasu jiga-jigan ‘yan adawa na yin haɗaka gabanin babban zaben 2027.
Obi ya bayyana haka ne a wurin babban taro na kasa kan karfafa dimukradiyya da ya gudana a Abuja.
A cewar Peter Obi, ya damu da matsalolin Nijeriya ne ba wai samun mulki ba kawai.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tsare-tsaren Tinubu na farfaɗo da martabar Nijeriya a duniya -Kashim Shatima

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya ce gyare-gyaren da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke aiwatarwa na sake gina martabar Nijeriya a idon duniya tare...

Gwamnatin Nijeriya na shirin dakatar da shigo da kayan tsaro daga waje

Gwamnatin Nijeriya ta yi niyyar kera dukkan makami da ake buƙata a cikin gida nan da shekara biyu zuwa biyar masu zuwa. Minista a ma'aikatar Tsaron...

Mafi Shahara