DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Trump ya dakatar da tallafin yaki da cutar HIV da Amurka ke bai wa Nijeriya da wasu kasashen

-

Gwamnatin kasar Amurka ta dakatar da tallafin yaki da cutar HIV da kasar ke bai wa Nijeriya da wasu ƙasashen masu tasowa, biyo bayan wata doka da Shugaba Donald Trump ya sanya wa hannu.
Tuni dai wannan dokar ta fara aiki tare da dakatar da duk wani tallafi na tsawon kwanaki 90.
Amurka na kashe dala biliyan 6.5 a kowace shekara domin samar da magani da kayan aikin da ake bukata domin yaki da cutar HIV/AIDS ga mutane miliyan 20.6.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Jam’iyyar PDP ta dakatar da mambobinta hudu na tsawon wata daya

Kwamitin Ayyuka na Kasa na jam’iyyar PDP ya dakatar da mai ba da shawara kan harkokin shari’a na kasa, Kamaldeen Ajibade (SAN), sakataren jam’iyya na...

PDP ta ce za ta daukaka kara kan hukuncin dakatar da babban taronta a Ibadan

Jam’iyyar PDP ta ce za ta daukaka kara kan hukuncin kotun tarayya da ta dakatar da gudanar da babban taronta da aka shirya yi a...

Mafi Shahara