DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Dogara ya zargi gwamnan Bauchi Bala Muhammad da cin amanar Wike

-

Tsohon kakakin majalisar wakilai ta Najeriya Yakubu Dogara, ya zargi gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad da cin amanar ministan birnin Tarayya Abuja Nyesom Wike.
Ta cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata, Dogara ya bayyana cewa Wike ya taka gagarumar rawa wajen nasarar Sanata Bala Muhammad gwamnan jihar Bauchi a shekarar 2019.
Dogara ya bayyana yadda Wike ya umarci shugaban gudanar da zaben ‘yan takara na PDP a wancan lokacin Dan Orbih ya tabbatar da samun nasarar Bala Muhammad kan abokin karawarsa a Sanata Abdul Ningi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Duk da tallafin kudaden tsaro daga Amurka, an kasa kare rayukan Kiristoci a Nijeriya – Dan majalisar Amurka

ĆŠan majalisar Amurka Riley Moore ya zargi gwamnatin Nijeriya da gazawa wajen kare Kiristoci duk da biliyoyin dalolin tallafin tsaro da take samu daga Amurka. Jaridar...

Majalisar dattawan Nijeriya za ta haramta barasar leda daga karshen wannan shekarar

Majalisar dattawa ta umurci NAFDAC da kada ta ƙara wa’adin hana samar da giya a leda da ƙananan kwalabe bayan 31 ga Disamba, 2025. Sanata Asuquo...

Mafi Shahara