DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnan Rivers Sim Fabura ya biya wa mutane 67 kudin aikin hajjin 2025

-

Da yake zantawa da Hajj Reporters, shugaban riko na hukumar alhazzai musulmai ta jihar Abdulrazaq Diepriye ya ce, gwamnan ya biya kudin mutanen tare da tallafin da zai taimaka musu wajen yin aikin hajjin 2025.
Diepriye ya kuma bayyana cewa Gwamna Fubara ya biya wa kudin ne kafin wa’adin da hukumar NAHCON ta sanya ya cika.
A cewarsa, ko a shekarar da ta gabata gwamnan ya biya wa wasu mutanen kujerun aikin hajji domin su sauke farali.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Sabon shugaban kasar Gabon ya sha rantsuwar kama aiki

A ranar Asabar, 3 ga Mayu, 2025, Brice Clotaire Oligui Nguema ya rantsar da kansa a matsayin sabon shugaban kasar Gabon, bayan nasarar da ya...

Kada ku damu da masu sukar ku, ayyukan ku ne za su kare ku – Tinubu ga Gwamnonin Nijeriya

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci gwamnonin Najeriya da su mai da hankali kan ci gaban al’umma duk da sukar da ake musu, ya...

Mafi Shahara